Rayuwar Aure

Illolin Istimnai Guda 10 Da Yakamata Ka Sani Yanzu

Illolin Istimnai Na Daya Daga Cikin Abubuwan Da Matasa Da Manya Da Yawa Suke Son Dani. Mutane Da Dama Suna Yin Istimnai Ba Tare Da Sanin Illolin Da Zai Iya Haifarwa A Jiki, Kwakwalwa, Da Kuma Rayuwar Su Ba.

Kodayake Wasu Masana Sun Bayyana Cewa Yin Istimnai Kasancewa Ba Matsala Ba Ne, Amma Yawaita Shi Na Iya Jawo Matsaloli Da Dama Musamman Ga Wanda Ya Kasa Kula Da Kansa.

Idan Kana Son Sanin Wasu Fa’idodin Da Wasu Masana Suke Ambata, Karanta Amfanin Istimnai Guda 6 Da Baka Sani Ba.

A Wannan Darasin Din, Zamu Bayyano Illolin Istimnai Da Baka Sani Ba, Da Kuma Yadda Zaka Guji Shiga Jarabarta Da Matsalolin Da Ke Tare Da Ita.

1. Illolin Istimnai Na Iya Haddasa Addiction

Daya Daga Cikin Manyan Illolin Istimnai Shine Jaraba. Idan Mutum Ya Saba Yin Shi Akai Akai, Zai Iya Kaiwa Matakin Da Bazai Iya Dainawa Ba.

Wannan Addiction Na Iya Shafar:
– Karatunsa
– Aikin Sa
– Addininsa
– Mu’amalarsa Da Mutane
– Lafiyar Kwakwalwa

Masana Sun Bayyana Cewa Jaraba Na Sha’awa Na Iya Rikidewa Zuwa Matsalar Kwakwalwa Idan Ba A Dauki Mataki Ba. A Cikin Wannan Bayanin Na Compulsive Sexual Behaviour Disorder, An Yi Bayani Akan Matsananciyar Sha’awar Da Mutum Bazai Iya Sarrafawa Ba.

2. Yana Rage Karfin Mayar Da Hankali

Illolin Istimnai Sun Hada Da Rage Concentration Da Rashin Natsuwa. Mutum Mai Yawan Yin Shi Yakan Rika Yawan Tunanin Sha’awa Fiye Da Muhimman Abubuwan Rayuwa.

Wannan Na Iya Shafar:
– Karatunsa
– Aikinsa
– Productivity
– Burin Rayuwarsa

Idan Kana Son Gujewa Wasu Dabi’u Da Ke Lalata Rayuwa, Karanta Karka Aure Ta Idan Tana Da Wadannan Halaye.

3. Illolin Istimnai Na Iya Haddasa Gajiya

Mutane Da Yawa Suna Jin Gajiya Bayan Yin Istimnai Sau Da Yawa A Rana. Wannan Saboda Jiki Da Kwakwalwa Suna Samun Sauyin Hormones Bayan Yawaita Sha’awa.

Yawaita Yin Shi Na Iya Sanya:
– Kasala
– Rashin Kuzari
– Yawan Bacci
– Rashin Karfin Jiki

A Wannan Bayanin Na Dopamine And The Brain, An Yi Bayani Akan Yadda Sauyin Dopamine Ke Shafar Jiki Da Kwakwalwa.

4. Yana Kara Kallon Batsa

Daya Daga Cikin Manyan Illolin Istimnai Shine Yawan Kallon Batsa. Mutane Da Yawa Suna Hadawa Da Pornography Wajen Yin Shi.

Wannan Kuma Na Iya Jawo:
– Addiction
– Lalacewar Tunani
– Rashin Natsuwa
– Matsalar Zamantakewa

A Cikin Wannan Bayanin Na Pornography Addiction, An Bayyana Yadda Addiction Na Batsa Ke Shafar Rayuwar Mutum.

5. Illolin Istimnai Na Iya Rage Karfin Gwiwa

Wasu Mutane Bayan Sunyi Istimnai Suna Fara Jin:
– Nadama
– Rashin Karfin Gwiwa
– Tsoron Mutane
– Da Rashin Kuzari

Musamman Idan Mutum Ya Fada Jarabar Abin.

6. Yana Bata Lokaci

Illolin Istimnai Sun Hada Da Bata Lokaci Musamman Ga Matasa.

Mutum Zai Iya Daukar Awanni:
– Yana Kallon Batsa
– Yana Tunanin Sha’awa
– Yana Neman Abubuwan Da Zasu Tayar Masa Da Sha’awa

Wannan Na Iya Rage Ci Gaba Da Nasara A Rayuwa.

7. Yana Iya Haddasa Rashin Jin Dadin Aure

Wasu Masana Sun Bayyana Cewa Yawaita Istimnai Da Kallon Batsa Na Iya Shafar Rayuwar Aure Da Relationship.

Mutum Zai Iya:
– Rage Sha’awar Matarsa
– Kasa Jin Dadin Mu’amala
– Da Kuma Samun Matsalar Kusanci

A Wannan Bayanin Na Porn Addiction And Relationships, An Yi Bayani Akan Tasirin Porn Addiction A Relationship.

8. Illolin Istimnai Na Iya Shafar Lafiyar Kwakwalwa

Yawaita Istimnai Na Iya Haddasa:
– Anxiety
– Damuwa
– Overthinking
– Rashin Natsuwa

Musamman Idan Mutum Ya Kasa Dainawa.

Masana Daga Behavioral Addiction Sun Yi Bayani Akan Illar Addiction Ga Kwakwalwa.

9. Yana Hana Self Control

Daya Daga Cikin Illolin Istimnai Shine Rage Self Discipline. Idan Mutum Ya Kasa Sarrafa Sha’awarsa, Wannan Na Iya Shafar Sauran Bangarorin Rayuwa.

Mutum Na Iya Kasa:
– Hakuri
– Mayar Da Hankali
– Tsayawa Akan Burinsa

Idan Kana Son Kara Fahimtar Sha’awa Da Jan Hankali, Karanta Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Mace.

10. Illolin Istimnai Na Iya Jawo Kadaici

Wasu Mutane Saboda Addiction Suna Fara Nisantar:
– Abokai
– Iyali
– Jama’a
– Relationship

Suna Fara Zama Su Kadai Na Tsawon Lokaci Domin Yin Abin Da Suka Saba. Wannan Kadaici Na Iya Kara Matsalar Jaraba.

Yadda Zaka Rage Yawaita Istimnai

Illolin Istimnai Guda 10

1. Ka Rage Kallon Batsa

Batsa Na Daya Daga Cikin Manyan Abubuwan Da Ke Kara Jaraba, Musamman Na Istimnai. Ka Rage Shiga Groups Ko Kallon Hotunan Mata Musamman A Media.

2. Ka Samu Abin Yi

Exercise, Karatu, Da Koyon Sana’a Na Taimakawa Wajen Rage Yawan Tunanin Sha’awa.

3. Ka Guji Zama Kai Kadai

Yawancin Mutane Suna Yawaita Istimnai Ne Lokacin Kadaici. Saboda Haka Ka Rage Yawan Zama Kai Kaɗai, Koda Ta Kama Dole To Ka Gujewa Kallace-Kallace Musamman A Media Ko Hotuna Masu Tada Sha’awa.

4. Ka Gina Self Discipline

Hakuri Da Sarrafa Kai Na Taimakawa Wajen Rage Addiction. Duk Lokacin Da Zakayi Ka Tuna Cewa Kana Rusa Kanka Ne, Domin Zuwa Gaba Ba Zaka Ji Daɗin Matarka Ko Mijinki Ba.

Kammalawa

Illolin Istimnai Sun Hada Da:
– Addiction
– Rashin Natsuwa
– Rage Confidence
– Rashin Mayar Da Hankali
– Matsalolin Relationship

Kodayake Wasu Masana Suna Bayyana Cewa Yin Shi A Matsakaici Ba Matsala Ba Ne, Amma Yawaita Shi Na Iya Jawo Illoli Da Dama.

Abu Mafi Muhimmanci Shine Kula Da Kai, Gina Self Control, Da Kuma Gujewa Wuce Gona Da Iri.

Kana Ganin Ya Dace Yin Istimnai? Faɗa Mana Ra’ayoyinku A Sashin Comment Domin Mu Tattauna.

Maryam Love

You Love Me, I Love You Too ❤️💙💜