Rayuwar Aure

Amfanin Istimnai Guda 6 Da Baka Sani Ba

Shin Ko Ka San Amfanin Istimnai? Kwarai, Istimnai Na Daya Daga Cikin Abubuwan Da Matasa Da Manya Da Yawa Suke Yi Amma Mutane Da Dama Basa Cikakken Fahimtar Illolinsa Ko Kuma Fa’idodinsa. Wasu Suna Ganin Illa Kawai Yake Yi, Yayin Da Wasu Kuma Suke Ganin Babu Matsala A Cikinsa.

Gaskiyar Magana Ita Ce, Masana Sun Bayyana Cewa Akwai Wasu Fa’idodi Da Kuma Illoli Dangane Da Yadda Mutum Ke Yin Shi.

A Wannan Binciken, Mun Gano Amfanin Istimnai Guda 6 Da Baka Sani Ba, Da Kuma Abubuwan Da Ya Kamata Ka Kula Dasu Domin Gujewa Matsaloli.

1. Yana Rage Tashin Hankali

Daya Daga Cikin Manyan Amfanin Istimnai Shine Rage Tashin Hankali Da Damuwa. Bayan Mutum Yayi Istimnai, Jikinsa Yakan Saki Wasu Sinadarai Da Ke Taimakawa Wajen Sanya Nutsuwa A Kwakwalwa.

Wannan Shine Dalilin Da Yasa Wasu Mutane Suke Jin Sauki Bayan Sunyi Shi.

Masana Daga Healthline Sun Tabbatar D Cewa Yin Istimnai Daidai Na Iya Taimakawa Wajen Rage Stress.

2. Yana Taimakawa Wajen Samun Bacci Mai Kyau

Mutane Da Yawa Suna Jin Bacci Bayan Istimnai Saboda Jikin Mutum Yakan Samu Sauki Da Nutsuwa.

Wannan Na Daya Daga Cikin Dalilan Da Suke Sa Wasu Mutane Suji Saukin Yin Barci Bayan Sunyi Shi.

A Cewar Sleep Foundation, Wasu Hormones Da Jiki Ke Saki Bayan Sha’awa Na Iya Taimakawa Wajen Inganta Barci.

Shiyasa Idan Mutum Yana Yin Istimnai Zai Kasance Ya Samu Bacci Nan Take.

3. Yana Taimakawa Wajen Fahimtar Jiki

Wasu Likitoci Sun Bayyana Cewa Istimnai Na Taimakawa Mutum Fahimtar Yadda Jikinsa Ke Aiki Da Kuma Yadda Sha’awarsa Take.

Mutum Zai Iya Fahimtar:
– Abubuwan Da Ke Tayar Masa Da Sha’awa
– Yadda Jikinsa Ke Amsawa
– Yadda Zai Kula Da Kansa

Idan Kana Son Fahimtar Soyayya Da Sha’awa Sosai, Karanta Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Mace.

4. Yana Rage Yawan Tunanin Sha’awa

Amfanin Istimnai

Wasu Lokuta Matasa Suna Yawan Tunanin Sha’awa Saboda Canjin Hormones A Jiki. Istimnai Na Iya Taimakawa Wajen Rage Wannan Matsin Sha’awa Na Dan Lokaci.

Amma Masana Sunyi Gargadi Akan Yin Shi Fiye Da Kima Domin Hakan Na Iya Jawo Addiction, Wato Jaraba.

Masana Daga Medical News Today Sun Bayyana Cewa Yawaita Istimnai Na Iya Shafar Lafiyar Rayuwar Ka Ta Yau Da Kullum.

5. Yana Iya Kara Jin Dadi Na Dan Lokaci

Bayan Istimnai, Kwakwalwa Na Sakin Wasu Sinadarai Da Ke Sanya Mutum Yaji Dadi Ko Farin Ciki Na Dan Lokaci.

Wannan Shine Dalilin Da Yasa Wasu Mutane Suke Jin Sanyin Damuwa Bayan Sunyi Shi.

Masana Daga Psychology Today Sun Bayyana Cewa Sha’awa Na Iya Shafar Yanayin Zuciya.

6. Yana Iya Rage Wasu Ciwukan Jiki

Wasu Bincike Sun Nuna Cewa Bayan Sha’awa, Jiki Na Sakin Sinadarai Da Ke Taimakawa Wajen Rage:
– Ciwon Kai
– Gajiya
– Tension A Jiki

Wannan Shine Dalilin Da Yasa Wasu Mutane Suke Jin Sauki Bayan Sunyi Istimnai.

Illolin Yawaita Istimnai

Kodayake Akwai Wasu Fa’idodi, Yawaita Istimnai Na Iya Jawo Matsaloli Kamar:

  • Addiction
  • Rashin Natsuwa
  • Gajiya
  • Rashin Mayar Da Hankali
  • Kallon Batsa Da Yawa
  • Rage Confidence

Idan Kana Son Gujewa Dangantaka Mara Kyau Da Sha’awa Mai Illa, Karanta Karka Aure Ta Idan Tana Da Wadannan Halaye.

Masana Daga BetterHelp Advice Sun Bayyana Cewa Addiction Na Iya Shafar Lafiyar Kwakwalwa Da Rayuwar Mutum.

Yadda Zaka Rage Yawan Istimnai

1. Ka Rage Kallon Batsa

Kallon Batsa Na Daya Daga Cikin Abubuwan Da Ke Kara Sha’awar Yin Istimnai, A Social Media Ko A Shafukan Da Ake Nunawa.

2. Ka Samu Abin Yi

Exercise, Karatu, Ko Koyon Sana’a Na Taimakawa Wajen Rage Yawan Tunanin Sha’awa Ko Mata.

3. Ka Guji Zama Kai Kadai Na Tsawon Lokaci

Yawancin Mutane Suna Yin Istimnai Ne Lokacin Da Suke Kadaici. Saboda Haka Ka Ringa Shiga Cikin Mutane Yafi Alheri.

4. Ka Gina Self Control

Hakuri Da Kula Da Kai Na Taimakawa Sosai Wajen Rage Addiction.

Kammalawa

Amfanin Istimnai Yana Nan A Wasu Bangarori Kamar:
– Rage Damuwa
– Taimakawa Barci
– Rage Tashin Hankali
– Rage Sha’awa Na Dan Lokaci

Amma Yawaita Shi Na Iya Jawo Matsaloli Musamman Addiction Da Rashin Natsuwa.

Abu Mafi Muhimmanci Shine Kula Da Kai Da Kuma Gujewa Wuce Gona Da Iri.

Hakanan Zaka Iya Karanta Adduar Samun Mijin Aure Ko Matar Aure Domin Samun Rayuwa Mai Kyau Da Natsuwa.

Maryam Love

You Love Me, I Love You Too ❤️💙💜